Slimane na Moroko | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Maris, 1792 - 1822 ← Mulay Hisham (en) - Abd al-Rahman of Morocco (en) →
1792 - 1822 ← Yazid of Morocco (en) - Abd al-Rahman of Morocco (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Fas, 1766 | ||||
ƙasa | Moroko | ||||
Harshen uwa | Larabci | ||||
Mutuwa | Marrakesh, 28 Nuwamba, 1822 | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Mohammed ben Abdallah | ||||
Ahali | Yazid of Morocco (en) da Mulay Hisham (en) | ||||
Yare | 'Alawi dynasty (en) | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Larabci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da marubuci | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci |
Mawlay Sulayman bin Mohammed ( Larabci: سليمان بن محمد </link> ),an haife shi a ranar 28 ga Yuni 1766 a Tafilalt kuma ya rasu a ranar 28 ga Nuwamba 1822 a Marrakesh, ya kasance Sarkin Maroko daga 1792 zuwa 1822, a matsayin mai mulkin daular Alawi. An nada shi a matsayin sarki bayan rasuwar kaninsa al-Yazid.[1] Sulaiman ya ci gaba da mayar da mulkin mahaifinsa da fadada masarautu, kuma musamman kawo karshen fashin tekun da ya dade yana aiki daga gabar tekun Maroko. A wani bangare na rikicin Maroko da Spain da Portugal, Sulayman ya dakatar da duk wata huldar kasuwanci da Turai. Duk da haka, ya ci gaba da manufofin mahaifinsa na kusanci da Amurka.Ya kasance mabiyin wahabiyanci.