Tilawa

A Tilawa ( Larabci: تِلَاوَة‎ ),Ya kasan ce shine karatun ayoyin Alqur'ani mai zuwa bisa daidaitacce kuma ingantacce bisa ka'idojin karatun guda goma . . Ita Tilawan Al'Quani mai girma ya kansa mutum yasamu na tsuwa a zuciyasa tare da hadda ce sa cikin sauki.


Developed by StudentB