Zamfara | |||||
---|---|---|---|---|---|
Zamfara State (en) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Gusau | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,515,427 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 113.56 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 39,762 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | jihar Sokoto | ||||
Ƙirƙira | 1 Oktoba 1996 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | executive council of Zamfara State (en) | ||||
Gangar majalisa | Zamfara State House of Assembly (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-ZA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | zamfara.gov.ng |
Jihar Zamfara jiha ce da ke arewa maso yammacin ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita 39,762 da yawan jama’a kimanin mutane 3,838,160 (miliyan uku da dubu ,ɗari takwas da talatin da takwas da ɗari ɗaya da sittin) (jimillar ƙidayar shekara ta 2011)[1]. Babban birnin tarayyar jahar shi ne Gusau[2]. Bello Matawalle[3] shi ne gwamnan jihar tun hukuncin da kotu ta yanke a matsayin gwamnan jihar ƙarƙashin tutar jam'iyyar APC, shi ne ya bashi damar zama gwamnan ta a shekara ta 2019, har zuwa shekara ta 2023, Inda aka yi sabon zaɓe Kuma Dauda Lawal [4]ya karɓi Mulki a ranar 29 ga watan Mayu na shekarar 2023.