25 results found for: “Albert_Einstein”.

Request time (Page generated in 0.5725 seconds.)

Albert Einstein

akwai wata mahada a nan da tarihin shafi (last edit) kafin a goge shi. Albert Einstein An haife shi a 14 ga watan Maris shekara ta alif dari takwas da saba'in...

Last Update: 2024-08-18T17:12:47Z Word Count : 1252

View Rich Text Page View Plain Text Page

Jami'ar Hebrew Kudus

Babban jami'a ce ta bincike dake a birnin kudus/Jerusalem, Israel. Albert Einstein da Dr. Chaim Weizmann suka kafata/kirkireta a watan Yulin 1918 "Les...

Last Update: 2023-05-16T08:04:17Z Word Count : 42

View Rich Text Page View Plain Text Page

'Yan ƙasa don Magani na Duniya

Atomic (ECAS) kuma ya sadu da Albert Einstein, Leo Szilard da sauran manyan Masana kimiyyar nukiliya. A lokacin ne Albert Einstein ya shiga UWF a matsayin memba...

Last Update: 2024-08-21T18:43:57Z Word Count : 1060

View Rich Text Page View Plain Text Page

Cutar Rayuwa ta Al'aldu

tsoma baki. Sharp ya kuma kafa ƙungiya mai zaman kanta mai zaman kanta Albert Einstein Institution (AEI) 'yan watanni daga baya, wanda ya zama ƙungiyar kuɗi...

Last Update: 2023-08-08T09:49:58Z Word Count : 367

View Rich Text Page View Plain Text Page

Kula da zaizayar ƙasa

kasa da kuma haifar da laka a saman kasa, gami da takarda ta farko da Albert Einstein yayi wanda yayi amfani da dokar Baer. Waɗannan samfuran sun magance...

Last Update: 2024-07-09T06:03:50Z Word Count : 441

View Rich Text Page View Plain Text Page

Ulm

(Ulm Minster, Jamusanci: Ulmer Münster), kuma azaman wurin haifuwar Albert Einstein . Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara...

Last Update: 2023-08-06T20:39:15Z Word Count : 256

View Rich Text Page View Plain Text Page

Gbenga Ogedegbe

duka Kwalejin Magunguna ta Weill Cornell da Kwalejin Magunguna ta Albert Einstein. "Dr. Gbenga Ogedegbe: Physician-Scientist, Barbershop Regular". NYU...

Last Update: 2024-07-13T18:21:39Z Word Count : 212

View Rich Text Page View Plain Text Page

Siegfried Lehman

sakandare, ya shiga makarantar likitanci inda ya yi karatu tare da Albert Einstein . A lokacin yakin duniya na daya ya yi aiki a matsayin likita a sojojin...

Last Update: 2024-08-13T17:52:07Z Word Count : 206

View Rich Text Page View Plain Text Page

Mutuwaren Taurari

a duniyar M87. A shekarar 1939 wannan babban masanin Kimiyyar wato Albert Einstein da kuma nazariyyarsa ta "General theory of relativity" ya rubuta cewa...

Last Update: 2024-07-14T13:11:04Z Word Count : 413

View Rich Text Page View Plain Text Page

Canwood

Jami'ar Saskatchewan, ko Jami'ar Regina . Wani labari na birni ya ce Albert Einstein ya taka leda ga Canwood Canucks a lokacin hunturu lokacin da yake tafiya...

Last Update: 2024-08-09T14:05:38Z Word Count : 497

View Rich Text Page View Plain Text Page

Sophia (sakako)

kamfanin na Hansom Robotics sun hada da Alice, Albert Einstein Hubo, BINA48, Han, Jules, Professor Einstein, Philip K. Dick Android, Zeno, da Joey Chaos...

Last Update: 2024-08-26T05:54:37Z Word Count : 645

View Rich Text Page View Plain Text Page

Wikiquote

asalinsu. Ana iya amfani da shi don bincike don samar da da'awar kamar "Albert Einstein tabbas shine mafi yawan adadin da aka ambata a zamaninmu". m:Wikiquote#Kididdiga...

Last Update: 2024-08-14T08:58:45Z Word Count : 432

View Rich Text Page View Plain Text Page

Pele

biya acikin yan'wasa a duniya. A ranar 21 ga Disamba 2022, Asibitin Albert Einstein, inda ake jinyar Pelé, ya bayyana cewa ciwon kansar sa ya ci gaba kuma...

Last Update: 2023-10-16T12:22:34Z Word Count : 746

View Rich Text Page View Plain Text Page

Hebe Camargo

da shi. A ranar 8 ga Janairu 2010, an shigar da Camargo a Asibitin Albert Einstein a Sao Paulo don tiyata don cire ciwon daji daga peritoneum. Bayan tiyata...

Last Update: 2024-04-24T07:57:35Z Word Count : 1124

View Rich Text Page View Plain Text Page

Mujahid Kamran

Ya kuma wallafa wani taƙaitaccen littafi game da rayuwar Albert Einstein, mai taken Einstein da Jamus. A cikin 2013, Kamran ya wallafa wani littafi mai...

Last Update: 2024-08-13T05:03:53Z Word Count : 1397

View Rich Text Page View Plain Text Page

Thomas R. Odhiambo

Shugabancin Afirka ta 1987 tare da Shugaba Abdou Diouf na Senegal . Albert Einstein Medal Gold Mercury International Award Lambar Zinare ta Maris International...

Last Update: 2023-12-25T18:52:38Z Word Count : 1113

View Rich Text Page View Plain Text Page

Ahmed Zewail

cikin Oktoba 2006, Zewail ya sami lambar yabo ta Kimiyya ta Duniya ta Albert Einstein don "haɓaka na farko na sabon fannin ilimin mata da kuma gudummawar...

Last Update: 2024-07-25T11:19:50Z Word Count : 1540

View Rich Text Page View Plain Text Page

Ƙungiyar Climate

na fina-finai kamar The Big Short Jamila Raqib, darekta a Cibiyar Albert Einstein Gus Speth, lauyan muhalli David Spratt da Philip Sutton, masu ba da...

Last Update: 2024-07-13T07:33:22Z Word Count : 1422

View Rich Text Page View Plain Text Page

Isaac Sesi

kansa na MTN Apps Challenge Version 4.0 a cikin shekarar 2017 Na gaba Einstein na karshe Wanda ya lashe lambar yabo ta Duniya An sanya GrainMate na biyu...

Last Update: 2024-08-30T11:33:40Z Word Count : 763

View Rich Text Page View Plain Text Page

Stephen Hawking

Shook the Scientific World (en) My Brief History (en) Kyaututtuka gani Albert Einstein Medal  (1979) Wolf Prize in Physics  (1988) Copley Medal  (2006) Presidential...

Last Update: 2024-07-24T07:02:22Z Word Count : 91

View Rich Text Page View Plain Text Page

Victoria Kaspi

of the Royal Society  (2010) Royal Society Bakerian Medal  (2021) Albert Einstein World Award of Science  (2022) Mamba Royal Society of Canada (en) Royal...

Last Update: 2024-07-26T20:53:13Z Word Count : 303

View Rich Text Page View Plain Text Page

Margaret Burbidge

Society  (2005) National Medal of Science  (1983) Bruce Medal  (1982) Albert Einstein World Award of Science  (1988) Fellow of the American Academy of Arts...

Last Update: 2024-08-18T10:08:38Z Word Count : 145

View Rich Text Page View Plain Text Page

Mai Neman Mafaka

Protection of Refugees and Stateless Persons) Jamus Asylum in Germany Albert Einstein German Academic Refugee Initiative Fund (offered by UNHCR) Pro Asyl...

Last Update: 2023-02-23T22:36:04Z Word Count : 732

View Rich Text Page View Plain Text Page

Kurt Gödel

from Princeton University honorary doctor of the University of Vienna Albert Einstein Award  (1951) Foreign Member of the Royal Society  (1968) Mamba Royal...

Last Update: 2023-11-10T20:46:54Z Word Count : 967

View Rich Text Page View Plain Text Page

Vijaya Lakshmi Pandit

Vijaya Lakshmi Pandit tare da Indira Gandhi da Nehru sun ziyarci Albert Einstein...

Last Update: 2024-09-28T23:05:10Z Word Count : 1229

View Rich Text Page View Plain Text Page

Main result

Albert Einstein

Albert Einstein An haife shi a 14 ga watan Maris shekara ta alif dari takwas da saba'in da Tara 1879; yarasu a watan April shekara ta 1955) haifaffen kasar Jamus ne theoretical physicist wanda ya Samar da theory of relativity, daya daga cikin ginshikan ilimin physics ayanzu (tareda quantum mechanics). Ayyukan sa sun shahara ne akan philosophy din kimiyya. Mutane sun sansa akan mass–energy equivalence formula, which has been dubbed "the world's most famous equation". Ya lashe kyautar a shekarar 1921 ta Nobel Prize a Physics "Dan ayyukan sa akan theoretical physics, and especially for his discovery of the law of the photoelectric effect", a pivotal step in the development of quantum theory. A Farkon fara aikinsa, Einstein yayi tunanin Newtonian mechanics was no longer enough to reconcile the laws of classical mechanics with the laws of the electromagnetic field. Wannan ne yakaisa ga Samar da special theory of relativity kansa a lokacin yana Swiss Patent Office a garin Bern (1902–1909), Switzerland. However, he realized that the principle of relativity could also be extended to gravitational fields, and he published a paper on general relativity a 1916 with his theory of gravitation. yacigaba da kokarin warware matsalar statistical mechanics and quantum theory, hakan yakaisa ga yin bayani akan particle theory da kuma motion of molecules. Ya kuma yi bincike akan thermal properties of light wanda yazama itace Farkon photon theory of light. A 1917, he applied the general theory of relativity to model the structure of the universe. Einstein yayi rayuwa a kasar Switzerland daga tsakanin shekara ta 1895 zuwa shekara ta 1914, baccin shekara daya dayayi a Prague, daga nan ne yayarda yabar amfani da matsayin sa Dan kasar Jamus a shekarar 1896, sannan ya karbi sakamakon sa na diploma daga Swiss federal polytechnic school (daga bayan nan Eidgenössische Technische Hochschule, ETH) dake Zürich a shekara ta 1900. Bayan zamansa Mara kasa na tsawon shekara biyar (5) yazama dan kasar Switzerland a shekara ta 1901, wanda yacigaba da rikewa har karshen rayuwarsa. A shekara ta 1905, yasamu sakamako na PhD daga jami'ar Zurich. A wannan shekara ya wallafa four groundbreaking papers a lokacin dinshi annus mirabilis (miracle year) wanda yakaisa zuwa ga sanayyar makarantu a shekararsa 26. Einstein yakarantar da theoretical physics a Zurich tsakanin shekara ta 1912 zuwa shekara ta 1914 kafin yabar Berlin, inda aka zabesa Prussian Academy of Sciences. A shekara ta 1933, sanda Einstein yake ziyara a United States, Adolf Hitler yakai karagar mulki. Saboda alakarsa da Jewish, Einstein bai koma kasar Jamus ba. Yasamu matsaguni a kasar United States daga nan yazama Dan kasa a shekarar 1940. a jajibirin Yakin duniya II, Ya aika da letter to President Franklin D. Roosevelt inda yake labarta masa cewar akwai yuwuwar samarda "wasu sabbin bamabamai da ba'a taba irinsu ba" kuma yaga Amurika sunfara binciken kirkiransu. Wannan yasa aka fara Aikin Manhattan. Einstein yataimaki Allies, amma bai goyi bayan amfani da makaman karedangi ba. Yasa hannu a Russell–Einstein Manifesto philosopher Biritaniya wato Bertrand Russell, whanda ya bayyana illolin makaman karedangin. Yayi hadin gwiwa da Institute for Advanced Study dake Princeton, New Jersey, har zuwa lokacin dayarasu a shekarar 1955. Einstein yayi wallafe wallafe akan kimiyya fiye da waraka 300 da wasu guda 150 wadanda basu shafi kimiyya.. nasarorinsa akan ilimi da asalinsa yasa anama sunansa "Einstein" kamar sunan "genius". Eugene Wigner Yayi rubutu game da Einstein dayake dangantashi da ire-irensa,"fahimtar Einstein ya zarfi har fahimtar Jancsi von Neumann, tunaninsa yafi ratsawa da asali akan na von Neumann.Kuma wannan jawabi da baza'a taba mancewa ba.".


Developed by StudentB