Annabi Adam A.S Shine annabi na farko kuma Ɗan Adam na farko da Allah ya fara halitta, ya halicce shine a Aljannah tare da matarsa Hauwa`u. Allah ya sanar dashi dukkan suna komai da amfanin su. kuma ya iya ko wanne yare kuma yasan dukkan nin komai, amman bai san Gaibu ba. Idan da zai ga jirgin sama a yau zai iya gayan sunan shi a ko wanne yare da kuma amfanin jirgin da yanda ake tuka shi. Bayan Allah ya halicce shi sai yace mai "Ya kai adamu ka ci ka sha a Aljanna kuma aikata duk abinda kake so, amman kada kaci wannan itaciyar", sai Shedan ya zuga shi da shi da matar sa Hauwa'u sai suka ci, sai Allah ya sauko dasu zuwa duniya su biyu, sai suka haifi yaran su na farko a duniya wato Habila da Kabila, daga nan ne sai Mutane suka fara yawaita. yana da cikakkiyar sura ta ko wacce siga, kuma shine cikakken mutum wanda baida tawaya a halittan dan Adam, Yana da cikkakken tsawo, cikakken komai da komai.[1][2][3][4][5][6][7][8][9][10][11][12][4][13][14][15][16][17][18].
↑Dillon, Michael (1999). China's Muslim Hui Community. Curzon. p. 37. ISBN978-0-7007-1026-3.
↑Denise Aigle The Mongol Empire between Myth and Reality: Studies in Anthropological History BRILL, 28 October 2014 08033994793.ABA p. 110.
↑A.C.S. Peacock Early Seljuq History: A New Interpretation Routledge 2013 08033994793.ABA p. 123.
↑ 4.04.1The Encyclopedia of the Arab-Israeli Conflict: A Political, Social and Military History edited by Spencer C.Tucker, Priscilla Mary Roberts p.917 [1]
↑name="The Iraq Effect Page 91">The Iraq Effect: The Middle East After the Iraq War By Frederic M. Wehrey p. 91 [2]
↑Jonathan Brown The Canonization of al-Bukhārī and Muslim: The Formation and Function of the Sunnī Ḥadīth Canon Brill 2007 08033994793.ABA p. 313
↑Ahmed, Imad-ad-Dean. Signs in the heavens. 2. Amana Publications, 2006. p. 170. Print. 08033994793.ABA
↑Nicolas Laos The Metaphysics of World Order: A Synthesis of Philosophy, Theology, and Politics Wipf and Stock Publishers 2015 08033994793.ABA p. 177
↑name="ReferenceG">Robert Rabil Salafism in Lebanon: From Apoliticism to Transnational Jihadism Georgetown University Press 2014 08033994793.ABA chapter: "Doctrine"