Amurka | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Aconcagua (en) |
Yawan fili | 42,549,000 km² |
Suna bayan | Amerigo Vespucci (mul) |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 20°N 100°W / 20°N 100°W |
Bangare na |
Earth's surface (en) Duniya |
Amurka ko Amurika ko Amirka Nahiya ce. Amurka ta kasu kashi biyu. Akwai Amurka ta Arewa (North America) da kuma Amurka ta Kudu wato (South America). kuma amurka tanacikin kasashe masu karfin fada aji a duniya,a yau.