Annabi Musa | |
---|---|
Annabawa a Musulunci | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Suna | Moses |
Suna a harshen gida | مُوسَى |
Shekarun haihuwa | 1392 "BCE" |
Wurin haihuwa | Misra |
Lokacin mutuwa | 1272 "BCE" |
Wurin mutuwa | Moab (en) |
Uba | Amram (en) |
Uwa | Jochebed (en) |
Dangi | Harun (en) |
Muƙamin da ya riƙe | Annabawa a Musulunci |
Wanda ya biyo bayanshi | Harun (en) |
Annabi Musa (a.s) yana daya daga cikin manyan annabawa masu daraja ta daya, da Allah (S.W.A) ya ba mu labarinsu a cikin Alƙur'ani mai tsarki. Yana daga cikin mu'ujizoji babba, ya rayu a lokacin da ake kashe duk wani yaro da aka haifa daga Banu Isra'il lokacin Firauna ibn Musab a ƙasar Misra.