Dala | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | jihar Kano | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 19 km² | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Dala local government (en) | ||||
Gangar majalisa | Dala legislative council (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Dala ƙaramar hukuma ce mai ɗauke da jama'a da dama a jihar Kano, Najeriya a cikin birnin Kano, wadda aka ƙirƙira a cikin watan Mayun shekarar 1989, daga tsohuwar ƙaramar hukumar Kano. Dala tana can arewa maso yamma na cikin birnin Kano. Hedikwatar Ƙaramar hukumar Dala tana cikin unguwar Gwammaja a cikin birnin Kano. Ita ce ƙaramar hukuma mafi girma a jihar Kano.