Fas | |||||
---|---|---|---|---|---|
فـاس (ar) Fès (fr) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Constitutional monarchy (en) | Moroko | ||||
Region of Morocco (en) | Fès-Meknès (en) | ||||
Prefecture of Morocco (en) | Fez Prefecture (en) | ||||
Babban birnin |
Idrisid dynasty Marinid dynasty (en) Fès-Meknès (en) (2015–) Fez Prefecture (en) Fès-méknas-boulmane (en) (–2015) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,112,072 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 3,475.23 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 17,342 (2014) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Imperial cities of Morocco (en) | ||||
Yawan fili | 320 km² | ||||
Altitude (en) | 408 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Idrisid dynasty | ||||
Ƙirƙira | 789 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Idriss Azami Al Idrissi (en) (2015) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 30000–30206 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 05356 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | MA-FES | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | portaildefes.ma |
Fas (da Larabci: فاس, da Faransanci: Fès) birni ne, da ke a lardin Fas-Ameknas, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Fas-Ameknas. Bisa ga jimillar shekara ta 2014, akwai mutane 888 000 a Fas. An gina birnin Fas a karni na takwas bayan haifuwan Annabi Isa.