Gwamnan Legas | |
---|---|
public office (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | governor of a Nigerian state (en) |
Bangare na | Majalisar Zartaswa ta Jihar Legas |
Farawa | 27 Mayu 1967 |
Officeholder (en) | Akinwunmi Ambode |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | jahar Lagos |
Substitute/deputy/replacement of office/officeholder (en) | Deputy Governor of Lagos State (en) |
Yadda ake kira mace | Governadora de Lagos |
Gwamnan Legas shine shugaban Gwamnatin Legas.[1] Gwamnan yana jagorantar bangaren zartarwa na Gwamnatin Jihar Legas . Wannan matsayi ya sanya mai riƙe shi a jagorancin jihar tare da ikon sarrafawa akan al'amuran jihar. Ana yawan bayyana Gwamna a matsayin ɗan ƙasa na ɗaya na jihar.[2][3][4] Mataki na II na Kundin Tsarin Mulki na Najeriya ya ba da ikon zartarwa na jihar ga gwamna kuma ya bashi damar aiwatar da doka a jihar, tare da alhakin nada shugabannin zartarwa, na diflomasiyya, na doka, da na jami'an shari'a bisa amincewar mambobin Majalisar.[5]