Hadisi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | literary work (en) da academic discipline (en) |
IPA transcription (en) | ħa.diːθ |
Significant person (en) | Muhammad |
Karatun ta | science of hadith (en) |
Tarihin maudu'i | History of hadith (en) |
Kiyaye ta | WikiProject Hadith (en) |
Hadisi ko Hadith: (da Larabci حديث), a Musulunci ana nufin dukkannin abubuwan da Annabi Muhammad (S.A.W) yayi ko yasa ayi ko aka yi a gabansa bai ce komai ba, ko bai hana ba. Kuma aka tattarashi a rubuce wannan shi ne Hadisi.