hatsi | |
---|---|
type of fruit (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | staple food (en) , food ingredient (en) da seed (en) |
Bangare na | wild food (en) |
Facet of (en) | cereals and pseudocereals (en) |
Natural product of taxon (en) | Poaceae (mul) |
Has characteristic (en) | hygroscopy (en) |
Amfani wajen | noma |
Nada jerin | list of edible seeds (en) |
Hatsi wani karami, mai tauri, busasshen kwayan abu ne, wanda kuma ke tare da koma ba tare da totuwa ba hull ko fruit layer, wanda ake noma shi domin cimar 'yan Adam da dabbobi.[1] Akwai nau'ukan hatsi da ake kasuwancin su guda biyu su ne; siril da legum.
Bayan an nome, busassun hatsi sun fi jurewa akan staple foods, kamar kayan abinci masu Staci, kamar (plantains, breadfruit, da sauransu) Da kuma nau'ukan tubers (sweet potatoes, cassava, da kuma wasu da dama). Wannan juriyar ya sa hatsin dacewa da industrial agriculture, tunda za'a iya nomewa da injina, a yi jigilarsu da jirgin kasa ko na ruwa, ayi ajiyarsu na tsawon lokaci a runbuna, da kuma nike su a milled for flour ko pressed dan samun oil. duk da manyan kasuwannin kayayyaki na nan domin masara, shinkafa, waken-suya, alkama da sauran nau'ukan hatsi amma banda tubers, vegetables, ko wasu kayan abinci.[2][3][4]