Italiyanci | |
---|---|
italiano — Italiano | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 64,800,000 (2019) harshen asali: 64,819,790 (2012) second language (en) : 3,026,000 (2009) |
| |
Italian alphabet (en) da Baƙaƙen boko | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
it |
ISO 639-2 |
ita |
ISO 639-3 |
ita |
Glottolog |
ital1282 [1] |
Italiyanci yare ne wanda Turawan ƙasar Italiya (Italy) suka fi yawan magana da shi. Hakazalika, ana amfani da shi a matsayin yaren gwamnati a kasar Italiya da kasar Switzerland, San Marino da kudancin Istriya dake ƙasar selvoniya Kroatiya kuma ana magana da harshen Italiyanci sosai a Albaniya, Malta, Monaco da kuma wasu ɓangarori na ƙasar Faransa (musamman a cikin garuruwan Dodecanese) Montenegro (Kotor), da wasu ɓangarori ƙasar Girka (a tsibirin Ionian da Dodecanese). Harshen Italiyanci ya taka muhimmiyar rawa a ƙasashen arewacin Afrika da kuma gabashin Afrika kuma ana amfani da harshen Amurka da Austaraliya akwai mutanen marasa rinjaye da kuma suke amfani da harshen a ƙasashen Bosnia Herzegovina, Kroatiya , Sloveniya da Romainiya.[2][3]