Kamaru | |||||
---|---|---|---|---|---|
République du Cameroun (fr) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | O Cameroon, Cradle of Our Forefathers (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Paix – Travail – Patrie» «Peace – Work – Fatherland» «Мир - труд - Родина» «All of Africa in one country» «Affrica Cyfan Mewn Un Wald» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Yaounde | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 28,372,687 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 59.68 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Faransanci Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya | ||||
Yawan fili | 475,442 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tabkin Chadi, Tekun Guinea da Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Dutsen Kamaru (4,095 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Stuburi na Biafra (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | United Republic of Cameroon (en) da Cameroon (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 ga Janairu, 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Cameroon (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Cameroon (en) | ||||
• Shugaban kasar Cameroon | Paul Biya (6 Nuwamba, 1982) | ||||
• Prime Minister of Cameroon (en) | Joseph Ngute (4 ga Janairu, 2019) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Cameroon (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 45,338,285,386 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc na Tsakiyar Afrika | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .cm (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +237 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# | ||||
Lambar ƙasa | CM | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | prc.cm… |
Kamaru wannan suna na Kameru (da Turanci Cameroon, da ,Faransanci Cameroun) ya samo asali ne daga sunan duwatsu masu tsarki, a shekarar 1302, da hijira Kasar Jamus suka fara rainon kasar, kuma a shekara ta 1335, ta hijira sai kasar Biritaniya da faransa suka rabata gida biyu kowa ya raina rabi-rabi,amma Kasar faransa tana daukan kashi uku ne na daga cikin kudin arzikin kasar a shekara ta sha tara 19 sai yankin da faransa ke iko dashi ya hade da kameru a shekara ta alif dubu daya da dari tara da ashirin da biyu 1922, sai sukayi zabe a duk fadin kasar, a wannan lokacin Ahamad ahidajo ya rike shugabancin kasar amma baijima ba sai ya sauka yabawa mataimakin sa.[1]