Kampala

Kampala


Wuri
Map
 0°18′49″N 32°34′52″E / 0.3136°N 32.5811°E / 0.3136; 32.5811
Ƴantacciyar ƙasaUganda
Region of Uganda (en) FassaraCentral Region (en) Fassara
District of Uganda (en) FassaraKampala District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,680,600 (2019)
• Yawan mutane 8,892.06 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 189,000,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Lake Victoria (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 1,190 m
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Lord Mayor (en) Fassara Erias Lukwago (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo kcca.go.ug
Kampala.
motar biki a kamfala
Kampala

Kampala itace ce babban birnin ƙasar Uganda kuma birnin mafi girma a kasar Uganda. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2017 jimillar mutane 3,125,000. A yanzu akwai kimanin mutum 1,875,834 (2024).[1] An gina birnin Kampala a ƙarshen karni na sha tara bayan haifuwan annabi Isa. Birnin ya kasu zuwa yankunan siyasa guda biyar Yankin Kampala ta Tsakiya, Yankin Kawempe, Yankin Makindye, Yankin Nakawa, da kuma Yankin Rubaga.

  1. "Kampala (City, Uganda) - Population Statistics, Charts, Map and Location". www.citypopulation.de. Retrieved 2024-01-16.

Developed by StudentB