Kwalejin Ilimi ta Adeyemi | |
---|---|
| |
Education For Service | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Adeyemi College of Education |
Iri | jami'a, college (en) da na jama'a |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1964 |
aceondo-ng.com |
Kwalejin Ilimi ta Adeyemi babbar makarantar gwamnatin tarayya ce da ke birnin Ondo, jihar Ondo, Najeriya.[1][2] Tana da alaƙa da Jami'ar Obafemi Awolowo don shirye-shiryen digiri.[3][4] An sanya wa Kwalejin Ilimi Adeyemi sunan Canon MC Adeyemi (ɗaya daga cikin masana ilimi na farko a kasar Yarbawa )[5] saboda irin gagarumar gudunmawar da ya bayar wajen bunƙasa ilimi a lardin Ondo na lokacin.