Larabci | |
---|---|
اللُّغَة العَرَبِيّة | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 295,000,000 (2010) sum (en) : 315,421,300 (2019) 422,000,000 (2012) |
| |
Arabic script (en) | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
ar |
ISO 639-2 |
ara |
ISO 639-3 |
ara |
Glottolog |
arab1395 [1] |
Harshen Larabci, shine harshen da mutane Larabawa ke magana da shi. Da Arabic ko
kuma muce larabci a harshen Hausa, yare ne wanda ya fito daga iyalin yarurruka na AfroAsiya Kuma yare ne wanda ake amfani da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma wasu sassa na kudancin da gabashin nahiyar Afrika dama wasu ɓangarori na nahiyar Turai.
Yawan mutanen da suke amfani da harshen larabci ya kai Miliyan Dari Biyu Da Chasa'in (290m).