Liman

Liman
priest (en) Fassara da taken girmamawa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na shugaban addini da Islamic cleric (en) Fassara
Bangare na Muslim clergy (en) Fassara
Addini Musulunci
Yadda ake kira mace imame, Imamin, imamino da إمامة
Yadda ake kira namiji إمام da imam
ISCO-08 occupation class (en) Fassara 2636
ISCO-88 occupation class (en) Fassara 2460
Liman na Huduba a kan Mimbari
Imam jagora
yadda ake furta kalmar Imam da yaren Swahili
liman yana jagorantar Sallah

Imam (lafazi|ɪ|ˈmɑːm; larabci إمام, furucci|imām; jam'i: Limamai, larabci أئمة, furucci|aʼimmah) wani nau'in Shugabanci ne a Musulunci.

Anfi yawan amfani dashi ga bawa mai jagoranci sallah a masallaci da kuma ga al'ummar Musulmi a tsakanin ahlus-sunna Sunni Muslims. A wannan ma'anar, imamai sune masu jagoranci a ayyukan ibadah da bauta, kuma Shugabannin al'umma, da bayar da shawarwari akan Addini.

Amma a wurin mabiya Shi'a Muslims, Liman nada ma'ana dabanne da matsayinsu tun daga imamah; wadanda ake lakabawa yan Ahl al-Bayt kawai, Mutanen gidan manzon Allah Muhammad tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi, kuma aka sanyawa guda goma sha hudu (14) kawai.[1]

  1. harvnb|Corbin|1993|p=30

Developed by StudentB