Manoma

Manoma
sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na agricultural worker (en) Fassara, field crop and vegetable growers (en) Fassara da Q126838368 Fassara
Field of this occupation (en) Fassara noma da farming (en) Fassara
Depicted by (en) Fassara Statue of the Farmer (en) Fassara
ISCO-88 occupation class (en) Fassara 6111 da 9212
manoman masara
manomi janye da shanun huda
Mace tana aiki a gona

Manoma jam'in kalma ce ta manomi sannan kalmar ta samo asali ne daga Noma. Manoma suke noma dukkan kayan masarufi na abinci kamar irinsu hatsi, borkono, tarugu, tumatur, tattasai, alaiyahu, kabeji, latas da dai sauran su. Manoma sun kasu zuwa kashi biyu ne (2). Akwai masu noman rani akwai kuma masu na Damina da kuma na zamani duk da kuma dai yanzu kusan duka manoma suna amfani da kayayyakin zamani. Sai dai wani lokacin manoma suna fuskantar kalubale da matsalolin rashin kayan aiki da don saboda rashin tallafin daga gwamnati zaka hasashe ya nuna kaso kusan saba'in (70) cikin ƴan Najeriya manoma ne amma saboda babu cikakkun kayan aiki da tallafi shi yasa harkokin noma ba su bunƙasa ba.[1]

manomi yana huɗa da galmar shanu a cikin gona
  1. https://www.bbc.com/hausa/news/story/2010/03/100302_foodseries_farmers

Developed by StudentB