Muhammadu Attahiru I | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 19 century | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | 1903 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Ahmadu Atiku | ||
Sana'a |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Muhammadu Attahiru I (ya mutu a shekara ta 1903) shi ne Sarki na goma sha biyu a masarautar ta Sakkwato daga Oktoban shekarar 1902 har zuwa 15 ga Maris ɗin shekarar 1903. Shi ne Sarkin Musulmi na ƙarshe mai zaman kansa kafin Turawan Mulkin Mallaka suka mamaye suka kafa Mulkin Mallaka .