Niamey | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ɲamay (mis) Yamai (ha) ⵏⵉⴰⵎⵢ (mis) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,026,848 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 4,291.05 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 239,300,000 m² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nijar | ||||
Altitude (en) | 207 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Bibata Niandou Barry (9 ga Janairu, 2003) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NE-8 |
Niamey babban birnin ƙasar Nijar ne. Wannan birnin yana a matsayin babbar gundumar Birni kuma ya hada gunduma biyar ne. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimillar mutane 1,302,910 (miliyan ɗaya da dubu dari uku da biyu da dari tara da goma). An gina birnin Niamey a farkon karni na ashirin bayan haifuwan annabi Issa. Babban kogin nan na "Niger" wanda cibiyarshi take tsakanin Sierra Leone da Guinée, ya ratsa birnin Niamey.[1] [2]