Zaka iya taimakawa ka fassara wannan mukalar da kyau ta hanayar danna gyara dake sama, ko kuma ka duba Shafin koyo domin sanin hanyar da zaka bi wajen yin fassara mai kyau.!
. |
Sufiyya | |
---|---|
Mai kafa gindi | Muhammad |
Classification |
|
Sunan asali | التَّصَوُّفُ |
Practiced by | Musulmi da ummah (en) |
Branches |
Wird (en) Warid (en) ḥāl (en) maqam (en) Lataif-e-sitta (en) |
Sufiyya, Suffanci, ko Taṣawwuf[1] (larabci|الْتَّصَوُّف; sunan mabiyi: larabci|صُوفِيّ}} ṣūfiyy / ṣūfī, ko مُتَصَوِّف mutaṣawwif), ana fassara ta amatsayin "Gudun Duniya" a Musulunci",[2][3][4][5][6] Wanda ya tattaru akan bin al'ada da rukunai"[7] wanda yafara tun farkon tarihin muslunci,[5][8][9] masu bin Suffanci su ake kira da "Sufaye" ko "Sufi" : larabci|صُوفِيَّة ṣūfiyyah; ko صُوفِيُّون}} ṣūfiyyūn; da مُتَصَوُّفََة mutaṣawwifah; مُتَصَوُّفُون mutaṣawwifūn).[5]
Ana ganin suffanci ne aka fara samu acikin nau'ukan karkasuwan mabiya addinin musulunci a Duniya, Wanda ake ganin kalmar ana amfani da ita ne wajen 'yan dariku na tijjaniyya ko kuma na kadiriyya, wasu nace wa Wanda kaji ana mai lakabi da wannan kalmar mutum ne Wanda ya ma Duniya kaura (ZUHUDU) ya fiskanci Hanyar tsira Kadai.[10]
A tarihi akwai sufaye da dama acikin dariku daban-daban, ko "Umurni" – Wanda wani babban shehi ya jagoranta da ake kira da wali wanda kebin irin koyarwar magabatansa har zuwa ga Manzon Allah Muhammad SAW.[11] kuma sufaye kan taru dan (majalisi) ko wuraren taron da ake kira da zawiyya. Suna kokarin yin ihsani (inganta ibadah), kamar yadda hadisi ya nuna: "Ihsani shine ka bauta wa Allah kamar kana ganinsa; in baka ganin sa, tabbas Yana ganinka."[12] Sufaye naganin Manzon Allah (Muhammad) amatsayin al-Insān al-Kāmil, wato wani dan'adam da baya laifi mai tattare da dabi'u daga Ubangiji, kuma shine abin koyi Shugaba na asali.
<ref>
tag; no text was provided for refs named qamar
Sufism is the esoteric or inward dimension of Islam [...] Islamic esoterism is, however [...] not exhausted by Sufism [...] but the main manifestation and the most important and central crystallization of Islamic esotericism is to be found in Sufism.
According to Idries Shah, Sufism is as old as Adam and is the essence of all religions, monotheistic or not. See Perennial philosophy