Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Tauhidi | ||||
---|---|---|---|---|
Islamic term (en) , monotheism (en) da Sufi terminology (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙaramin ɓangare na | monotheism (en) | |||
Bangare na | al-Sirat al-Mustaqim (en) da Sabil Allah (en) | |||
Amfani | bauta a musulunci, Zikiri, Dua (en) , Istiqama (en) da Huda (en) | |||
Facet of (en) | iman (en) da aqidah (en) | |||
Sunan asali | تَوْحِيدٌ، اَلتَّوْحِيدُ | |||
Vocalized name (en) | تَوْحِيدٌ، اَلتَّوْحِيدُ | |||
Addini | Musulunci da Sufiyya | |||
Suna saboda | monotheism (en) | |||
Yaren hukuma | Larabci | |||
Al'ada | Islamic culture (en) , Arab culture (en) da cultural globalization (en) | |||
Harshen aiki ko suna | Larabci da multilingualism (en) | |||
Commemorates (en) | al-Wahid (en) , al-Ahad (en) , Jerin sunayen Allah a Musulunci, names of Allah mentioned in the Qur'an (en) da attributes of God in Islam (en) | |||
Present in work (en) | Al Kur'ani, Hadisi da Tafsiri | |||
Full work available at URL (en) | corpus.quran.com… da qurananalysis.com… | |||
Wuri | ||||
|
Tauhidi: itace kudurce Imani da kadaita Allah shi kadai, wato mutum ya yarda da Allah mahallici shi kadaine, kuma shi ya halicci kowa da komai. Kuma da imani da dukkanin Manzanni da Annabawan da Allah ya aiko su domin su karantar da mutane addini musulunci.