Tsibiran Solomon

Tsibiran Solomon
Solomon Islands (en)
Flag of the Solomon Islands (en) Coat of arms of the Solomon Islands (en)
Flag of the Solomon Islands (en) Fassara Coat of arms of the Solomon Islands (en) Fassara

Take God Save Our Solomon Islands (en) Fassara

Kirari «To Lead is to Serve»
«Seek the unexplored»
«A fo ben, bid bont»
Suna saboda Sulaiman
Wuri
Map
 9°28′S 159°49′E / 9.47°S 159.82°E / -9.47; 159.82

Babban birni Honiara (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 611,343 (2017)
• Yawan mutane 21.53 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Melanesia (en) Fassara
Yawan fili 28,400 km²
Wuri mafi tsayi Mount Popomanaseu (en) Fassara (2,335 m)
Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British Solomon Islands (en) Fassara
Ƙirƙira 1978
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa National Parliament of Solomon Islands (en) Fassara
• monarch of the Solomon Islands (en) Fassara Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of the Solomon Islands (en) Fassara Jeremiah Manele (en) Fassara (2 Mayu 2024)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 1,580,303,517 $ (2021)
Kuɗi Solomon Islands dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .sb (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +677
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara, 988 (en) Fassara da 999 (en) Fassara
Lambar ƙasa SB
Wasu abun

Yanar gizo solomons.gov.sb
Tutar Tsibiran Solomon.

Tsibiran Solomon (da Turanci Solomon Islands) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tsibiran Solomon Honiara ne. Tsibiran Solomon tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 28,400. Tsibiran Solomon tana da yawan jama'a 652,857, bisa ga jimilla a shekara ta 2018. Akwai tsibirai dari tara cikin ƙasar Tsibiran Solomon. Tsibiran Solomon ta samu yancin kanta a shekara ta 1978.

Daga shekara ta 2019, gwamnan ƙasar Tsibiran Solomon Tallis Obed Moses ne. Firaministan ƙasar Tsibiran Solomon Manasseh Sogavare ne daga shekara ta 2019.


Developed by StudentB