Yanar gizo

Yanar gizo
Q11224256 Fassara, computer network (en) Fassara da invention (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na telecommunications network (en) Fassara
Farawa 29 Oktoba 1969
Suna saboda internetworking (en) Fassara
Wanda yake bi Bildschirmtext (en) Fassara
Karatun ta communication studies (en) Fassara, media studies (en) Fassara da interaction science (en) Fassara
Mai ganowa ko mai ƙirƙira Vint Cerf (en) Fassara da Bob Kahn (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of the Internet (en) Fassara
Gudanarwan internaut (en) Fassara
Amfani wajen internaut (en) Fassara
Uses (en) Fassara Internet Protocol (en) Fassara
Complies with (en) Fassara Internet Protocol (en) Fassara
is4p
Mahadar sadarwa ta intanet
Cunkoson wayar optic fibre na Yanar gizo
tsarin intanet
Wannan taswirar yadda komfutoci ke sadarwa a yanar Gizo kenan. Duba Na'urar komfuta

Intanet ko Yanar gizo: Ta kuma kasan e wani irin tsari ne na harhade-harhaden na'u'oin duniya a bisa bangare guda domin sadar da junansu a bisa dogon zango ba tare da hadakar waya a tsakani ba (wireless). Biliyoyin na'urorin computa ne ke jone da juna a babban turken internet a duniya.

yanar gizo

Developed by StudentB